Hausa

Zai Wahala dan Zina ya Shiga Aljannah cewar Wani Malami

Malamin Addinin Musulunci @tarihispace.com.ng

Zai Wahala dan Zina ya Shiga Aljannah cewar Wani Malami a Nigeria. Yace zai Wahala dan da aka haife shi ta Zina ya samu rahma.

Walamin Wanda ya kasance daya daga cikin manyan na izalah Wanda ake yawan ganin wa’azin su a kafafen sada zumunta ya bayyana cewa iyayen da suka Yi sanadin haihuwar sa sun gama lalata masa rayuwa.

Malamin yace dan Zina rayuwar sa tana cikin hadari domin kuwa iyayen sa sun gama cutar da shi. Ya kara da cewa Koda kuwa ya kasance mutumin kirki to zai wahala ya daga karshen rayuwar sa bai yi aikin da zai Kai shi wuta ba.

Sai dai jawabin Malamin sun janyo cece kuce har takai wasu mutanen suna ganin karatun yayi zafi. Sai dai Kuma shi ilmi kogi ne iya gurin da ka sani shine kawai iyakar ka.

ALLAH YA SA MU DACE

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button