HausaKano

Gimbiya Rukayyah Bayero Yar Sarkin Kano Aminu Zata auri Matashi Amir Kibiya

Sarkin Kano @tarihispace.com.ng

Gimbiya Rukayyah Bayero Zata auri Matashi Amir Kibiya. Gimbiyar wadda ta kasance yar gidan Sarautar Kano zata zama Amaryar matashi Amir Kibiya ne nan bada jimawa ba.

Gimbiya Rukayyah Aminu Ado Bayero ita ce babbar diya ga Sarkin Kano Aminu Ado Bayero. Kuma ta kasance kasaitacciyar Yar Sarki Mai farin jini a garin Kano.

Rukayya Bayero @tarihispace.com.ng

Angon nata Kuma wato Amir Kibiya ya kasance da ga Sarkin Kibiya (Dagacin Kibiya) Senator U.K. Umar Kibiya. Mahaifin nasa ya Kuma kasance dan kasuwa Mai kamfanoni a Kano da Nigeria Baki daya.

Ana sa ran cewa za’a daura auren a watan Satumba a fadar Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero dake birnin Kano.

Rukayya Aminu Ado Bayero @tarihispace.com.ng

ALLAH YA KAIMU DA RAI DA LAFIYA

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button