Labaran kannywood

Tirkashi Daso Dai Ta Kara Kai Yakubu Muhd Kotu

Fitacciyar yar film din nan mai suna Saratu Gidado wacce akewa lakabi da daso ta kai abokin aikinta dai kotu.

Daso takai Yakubu Muhd kotu ne saboda kudinta daya cinye mata yayin lokacin data tsaya takarar yar majalissa.

Rahotanni sun nuna mana cewa dason dai ta bawa Yakubu Muhd da sauran abokansa delegate makudan kudin domin su zabe ta a zaben primary election amma kash sai basuyi hakan ba kuma suka ki dawo mata da kudin data basu.

Hakan ne yasa ta kaisu kotu domin abi mata hakkinta

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button