Labaran kannywood

SADIYA HARUNA TA GINAWA MAHAIFIYARTA KATON GIDA

Sadiya Haruna ta ginawa mahaifiyarta dankare ran gida inda hakan yaja mata yabo duk fadin duniya.

Masoya kai harma da makiya kowa yana ta san barka saboda tayi abun ban mamaki tunda ba kowa zai iya ba duba da yadda yanayin kasar yake yanzu.

Muma babu abunda zamu ce sai dai san barka

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button