Labaran kannywood

MAHUKUNTA SUNCE BAZASU TABA LAMINTAR WANNAN AIKIN BARNAR BA

Tura dai ta fara zuwa bango a yayin da tabarar mr 442 da Safarau da sauran abokansu kullum yake kara karuwa ba.

A wannan karen wani bidiyo yaakara fita inda aka gansu a hotel tare da mata cike a daki daya suna wakarsu ta batsa da rungume rungumen juna.

Hakan yaja ceceku ce sosai inda tun jiya aketa dauki ba dadi, dan haka al umma dai sunce bazaau lamunta ba

Hakan yasa muhukunta dai sunyi magana a inda suka ce dole zauyi abunda ya dace. Dan magana ta gaskiya be dace asawa yaran nan ido ba suyi tayin abunda suka ga dama ba.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button