HausaLabaran kannywood

Kalli Yadda Saratu Daso take tabara a TikTok

Saratu Daso@tarihispace.com.ng

Kalli Yadda Saratu Daso take tabara a TikTok. Wannan tsohuwar Jaruma mai suna Saratu Gidado wadda aka Fi sani da suna Daso an hango ta kafar sada zumunta ta TikTok tana yin tabara da rashin hankali.

Daso ta kasance daya daga cikin Jarumai iyaye mata Wadanda suke fitowa a iyaye a cikin fina-finan Hausa na Kannywood. Sai dai Kuma a mafi yawancin fina-finan tana fitowa ne a maras kunya da Kuma rashin kamun kai.

Wannan bidiyon ta sama zaku ga yadda Daso take yin tabara ta hanyar wasan kauraye. Kuma wannan bidiyon ta janyo hankalin mutane a kafar TikTok har takai ana ta yin maganganu masu zafi a kan ta.

A Wani bangaren Kuma irin wadannan dabi’u na Daso sun kasance abin da yake bawa wasu masu kallon fina-finan ta sha’awa.

ALLAH YA KYAUTA

 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button