HausaLabaran kannywood

Duniya sai da Kudi Momee Gombe a Dubai

Momee Gombe @tarihispace.com.ng

Duniya sai da Kudi Momee Gombe a Dubai. Tabbas duniya ta samu ga wadannan Jarumai mata na Masana’antar wasan Hausa ta Kannywood.

Momee ta kasance daya daga cikin shahararrun Jarumai mata a Masana’antar wasan Hausa ta Kannywood. Jarumar ta shigo da kafar dama har ta samu shuhura a harkar.

Momee Gombe wadda ta kasance Yar asalin garin Gombe tazo Kano tare da shiga harkar fim din Hausa a Masana’antar Kannywood. Kuma ta kasance Jaruma mai farin jini a Masana’antar duk da cewa bata Dade da shigowa harkar ba.

Irin wadannan yawace-yawace da Jarumai matan suke Yi yana janyo ccece-kuce akan zargin matan da yawon karuwanci a kasar Dubai. Sai dai har Kullum matan sukan karyata zargin tare da cewa su kasuwanci suke zuwa Dubai ba karuwanci ba.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button