HausaLabaran kannywood

Maryam Yahya a Dubai

Maryam Yahya a Dubai @tarihispace.com.ng

Maryam Yahya a Dubai tana yawon shakatawa. Wannan shahararriyar jaruma ta kasance daya daga cikin jarumai mata na Masana’antar wasan Hausa ta Kannywood.

Maryam Yahya a Dubai Wani abu ne wanda ya janyo hankalin mutane a kafafen sada zumunta. Yarinyar taje Dubai ne domin shakatawa da Kuma sauran harkokin ta.

Maryam ta Kasance daya daga cikin Jarumai mata Wanda suka shigo da kafar dama har takai ana ganin su a yawon shakatawa zuwa kasashen waje.

Sai dai Kuma ana yawan zargin wadannan Jarumai mata da cewa suna zuwa wadannan kasashe ne domin yin karuwanci. Amma Kuma matan suna musanta Hakan tare da cewa suna zuwa ne kawai don yin karuwanci.

 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button