Uncategorized

Kalli Ali Nuhu da dan sa a England

Ali Nuhu da dan sa@tarihispace.com.ng

Kalli Ali Nuhu da dan sa a England suna yawon bude idanu. Ali da Dan sa Ahmad suna can kasar England suna yawon bude idanu. Ahmad dai Shine da namiji tilo da Ali yake da shi Wanda Kuma yake matukar kaunar sa. Ali Nuhu ya kasance daya daga cikin manyan yan wasan Hausa ta Kannywood wanda suka samu arziki da daukaka.

A shekarar 2003 ne Ali ya auri Maimuna wadda ita ce Mahaifiyar dan nasa Ahmad. Sun haifi ya mace sannan daga baya suka haifi Ahmad din.

Ahmad ya kasance dan Lele a gurin baban sa wanda yake samun kulawa ta musamman. Yaron tun a shekarun baya aka samu labarin cewa ya shiga Kungiyar Kwallon Kafa ta Yara wadda dan Kwallon Nigeria Ahmad Musa ya kirkiro domin Kai Yara kasashen Turai.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button