Labaran kannywood

Iskancin safara’u da mr 442 matar nan tayi martani na biyu bayan ganin wani bidiyo

Iskancin safara’u da mr 442 matar nan tayi martani na biyu bayan ganin wani bidiyo da ya kara ɓata mata rai a kan safara’u kwana chasa’in wanda a kwanan baya ne ta bayyana domin gayawa safara’u gaskiya a kan abu da take yi

 

 

A kwana kin baya ne Wata mata tayi kira ga safara’u da ta dena abun da take yi na iskanci da rashin kunya domin kuwa ita mace ce ita ma wata rana itama uwa ce ya kamata ta dena abun da take yi domin a kwana a tashi wanna abu zai zama abun a fada agurin ya’yan ta

 

 

Wanna abu dai baiyi tasiri a wajen safara’u ba domin kuwa babu abun da ta sauya sai dai ma karin ci gaba da iskance iskance ta da tasa a gaba wanna mata ta kara kira ga iyayen safara’u da kuma ma kusantan safara’u da su sa mata ido domin ta dena shashanci

 

 

 

 

Lallai mr 442 ya gama cin nasara a kan safara’u domin kuwa yanzu bata ji bata ganin indai a kan mr 442 wanna abu ya kara rikita al’amuran safara’u idan wata mata da akwanakin baya tayi magana domin a hada ta da safara’u amma bata sani nasara ba

 

 

Ana haka ne sai aka wayi gari safara’u ta kara bayyana wani bidiyo da ya kara haifar da hayaniya wanna mata ta kara nuna rashin jin dadin abun da safara’u take yi kuma tana kara bawa safara’u kwana chasa’in shawara da ta natsu ta dena abun da take yi

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button