Labaran kannywood

ABUN DAI BA DADI KALLI YADDA MR 442 YA ZAGE MATA MASU SA HIJAB

Kalli bidiyon da mr 442 ya saka a shafin sa na zagi na rashin mutunci ga mata masu sa hijab.

Mr 442 dai mawaki ne dan asalin jihar KD, kowa yasan mr 442 wajan yin wakar batsa.

A kwana kin nan mr 442 shi da sauran abokanan harkarsa suna samin caccaka daka ko wane fanni a fadin kasar nan akan irin abunda sukeyi na rashin mafadi.

Hakan ne yasa mr 442 yaxo domin ya mayar da martani akan irin abubuwan da ake fada akansu.

Har yake cewa a wannan bidiyon cewa, sa hijab ba shine yake nuna mace kamila bace, dan haka yakara da cewa mafi yawan mata masu sa hijab da nikab ma mutanen banza ne.

Hakan yaja hanakalin mutane inda ake ta dauki ba dadi dashi.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button