Labaran kannywood

Tirkashi Sabuwar Wakar Ado gwanja Warr tazo da abun al’ajabi

Kamar yadda kowa yasani mawaki mai suna Ado gwanja ya saki bidiyon wakarsa mai suna warr wacce ta zaga duk fadin Nigeria duba da dadin da wakar tayi.

Ado gwanja dai dan jahar kano ne, kuma yana daya daga cikin manyan mawakan jahar yayi fice sosae wajan yin wakar mata.

A daren jiyane ya saki bidiyon wakarsa mai suna warr a shafinsa na YouTube inda yaja hankalin mutane dayawa.

Bidiyon tazo da sabon tsarin da ba’a saba gani ba, wannan yasa masoya nata san barka da kuma matukar nuna faein cikinsu akan wakar.

Nima dai baza’a barni a baya ba nace WARR

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button