HausaKano

Soyayyar Wani Bakano da Baturiya ya ja hankalin mutane

Soyayyar Wani Bakano da Baturiya ya ja hankalin mutane . A Kano an samu wani Bahaushe Wanda fada kogin soyayya da wata Baturiya.

Soyayyar tasu taja hankali sosai a Kano har takai ana ta yada bidiyo da hotunan su a kafafen sada zumunta.

A kwanakin baya ma an samu wani matashi dan asalin Kano Wanda wata Baturiya daga Kasar Amurka tazo ta aure shi.

A yanzu haka aure tsakanin bakaken fata da turawa ya kasance Wani Abu da yake saurin yaduwa a duniya.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button