Labaran kannywood

KALLI YADDA WANI NAMIJI YA RUNGUME SAFARA’U A BIRNIN NIGER

Kalli yadda wani dan kallo yazo ya rungume Safara’u kwana cas’in a cikin birnin Niger. Kamar yadda kuka sani Safara’u tare da abokan harkar ta sun kai ziyara cikin kasar Niger domin wasa irin na sa da zumunci.

Hakan yayi wa mutane kasar Niger dadi sosai wanda har yasa suka kama wa Safarau da abokanta babbar wajan wasa domin tazo ta nuna fasaharta.

A yayin lokacin da take gudanar da wasan ne wani daya daga cikin magoya bayanta ya fito daka cikin taron jama’a a guje kuma ya rungumeta.

Hakan bai yiwa mutane da yawa dadi ba, duba da yadda mutane akai ta cece kuce a social media duk da cewa ita kam ko a jikinta.

 


 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button