HausaLabaran kannywood

Jaruman Wasan Hausa Wanda Mummunar Kaddara ta fada musu

Jaruman Kannywood wanda Kaddara ta fada musu

A tarihin Masana’antar wasan Kwaikwayo ta Kannywood an samu lokutai daban daban wanda Jaruman Kannywood Maza ko mata sukan hadu da iftila’in rayuwa ko Mummunar Kaddara. Wasu daga cikin su sun rasa ran su, wasu sun rasa dukiyar su, wasu Kuma sun rasa Wani bangare na jikin su.

Daga shekarar 2018 zuwa 2022 an samu Jaruman Kannywood masu yawa wanda suka hadu da Mummunar Kaddara. Daga cikin su akwai Jarumai kamar Aminu Sharif Ahlan, Sani Moda, Tijjani Asase da sauran su.

A cikin Jaruman, wasu daga cikin su abokan Gabar su ne suka afka musu. Wasu Kuma Kaddara ce daga mahalicci ALLAH.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button