Labaran kannywood

Cikin fushi mr 442 ya yi zafafan martani a kan masu kiran safara’u da karuwa yar Iska

Cikin fushi mr 442 ya yi zafafan martani a kan masu kiran safara’u da karuwa yar Iska wanna abu ya faru ba da dadewa ba inda aka ga mr 442 ya nuna fushin sa a kan abin da ake gayawa yar Safa Safa safara’u na nuna rashin tarbiyya da kuma kiran ta karuwa

 

 

Mutane da yawa suna kira safara’u kwana chasa’in da yar iska inda hakan ya ɓatawa Mr 442 rai har yayi martani a kan masu fadin wanna kalaman a kan yar uwar sa safara’u kuma abokiyar sana’ar sa

 

 

Yar Safa Safa safara’u kwana chasa’in jarumar kanywood Wadda yanzu haka suke tare da mr 442 abokin sana’ar ta ya nuna fashin sa kan abun da ake jifan ta da wasu kalamai marasa dadi lallai abun ya bawa me 442 haushi

 

 

 

Cikin fushin mr 442 yayi wa wasu mutane radda akan abun da suke fadi akan safara’u kwana chasa’in inda suke kiran ta da karuwa hakan ya haka yasa mr 442 yayi Masu raddi me zafi

 

 

Wanna abu da mr 442 yafi a kan safara’u ya kawo ceceku kuce a kafafen sada zumunta tsakanin al’umma domin kuwa jama’a na ganin abun da ake fada gaskiya ne

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button