Labaran kannywood

BIDIYON HADIZA GADON TANA RAWAR IYA SHEGE

Wannan wani bidiyo ne mai zafi da jaruma Hadiza Gadon ta saka a shafinta na Instagram wanda hakan yaja cece kuce sosai.

Jarumar dai ta kasance tana da kamun kai, amma a wanna  karin tayi abun daya bawa kowa mamaki saboda ta saki video tana rawar rashin kunya.

Shin ko me yasa yan film din kannywood suke yin irin wannan batsala ba tare da jin kunyar kowa ba.

Kuma babban abun haushin ma shine gwamnati bata iya yi musu magana.

Allah ya kyauta Ameeen

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button