Labaran kannywood

Wata mata ta koka a kan abin da safara’u kwana90 ta ke yi a wanna rayuwar

Wata mata ta koka a kan abin da Safa Safa safara’u kwana90 ta ke yi a wanna rayuwar inda matar ta nuna rashin jin dadin abun da safara’u take yi wanna matar tana neman wanda zai hada ta da safara’u domin ta bata shawara domin ta ceci Rayuwar ta a Nan duniya da kuma kiyama

 

 

Abin da Safa Safa safara’u kwana chasa’in take yi tare da su mr 442 ya kara ta’azzara inda har wasu mutane ke Allah wadai da irin wanna abun da safara’u ke aikatawa a matsayin ta na ya’ mace amma tana biyewa maza lallai zasu kai ta su baro ta

 

 

Wata mata ta nuna rashin jin dadin abin da safara’u keyi tare da su mr 442 inda take kira da iyayen safara’u da su kira yar su domin ta dawo gida ta dena waccan rayuwar shashancin da take yi a yanzu inda matar take cewa safara’u kamar yarinya ce bai kamata ta fara wanna rayuwar tin yanzu ba

 

 

 

Wanna mata tana neman wanda zai hada ta da safara’u ko kuma wanda zai bata number wayar safara’u ko address din da zata same ta domin yi mata fada a matsayin ta na uwa domin kuwa duk uwa ta gari bazata bari yar ta kama wanna hanyar ba

 

 

Ta kuma yi kira ga iyayen safara’u ko yan uwan ta suna ina wanna yarinyar take wanna abun amma basu hana ta ba bai kamata ace Kamar wanna yarinyar an bari ta fita har ta kama hanyar lalace kuma iyayen ta suna kallon ta basu tsawatar mata ba wanna ba dai dai bane

 

 

Tayi kuma kira da su mr 442 me zai hana bazasu dauki kannen su ko yan uwan su surinka wanna har kar da su sai su dauki yar mutane su dinga sata tana aikata ba daidai ba wanna abu da suke yi sai Allah ya kama su da laifuka masu yawa in har basu dena abun da suke yi ba

 

 

Mutane da dama suna ganin wanna lafin iyayen safara’u ne domin kuwa duk abin da ke faruwa sun sani ba wai basu sani ba wanna kuma ba gata bane domin rayuwar ta na cikin haɗari in har bata dena bin maxa suna wanna iskancin ba

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button