Labaran kannywood

To fah safara’u da mr 442 sun kara janyo ceceku kuce a kafafen sada zumunta

To fah safara’u da mr 442 sun kara janyo ceceku kuce a kafafen sada zumunta inda aka kara ganin su da wani sabon salon yanayin da ba’a san shi ba wanda jama’a ke Allah wadai da wanna sabon lamari

 

Mawakin nan Mr 442 da safara’u kwana chasa’in sunyi abun a fada lallai abin da Safa Safa safara’u da mr 442 abin da suke yi ba abu ne me alfanu ba domin kuwa jama’a da dama suna Allah wadai da abun da suke yi ya koyawa yara wasu dabi’u

 

 

Domin kuwa babu wanda zai so ace Safa Safa safara’u yar sa ce kuma take wanda a yanzu ta zagaye kafafen sada zumunta kowa ya san ta kuma ba hanya me kyau ba wanna abun lallai iyaye mata da maza suna nuna rashin jin dadin abun da safara’u ke aikatawa

 

 

 

Abubuwan da safara’u ke yi kullum kara gaba suke yi ba baya ba lallai wanna abu na mr 442 da safara’u abun na taɓa zuciyar musulmi ganin yadda suke ya’yan musulmi amma kuma suke yin abun da musulunci bai yarda dashi ba

 

 

Safara’u dai daya ce daga cikin manyan jaruman kanywood shi kuma mr 442 mawaki inda a yanzu sun kulla wata zazafar alaka da safara’u da mr 442 inda a yanzu duk inda kaga daya daga cikin su to lallai zakaga dayan shi ma a bayan shi Allah ya kare mu da wanna al’amari

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button