Labaran kannywood

Soyayya ruwan zuma bidiyon ummi rahab da angon ta lilin baba sun dauki hankalin mutane

Soyayya ruwan zuma bidiyon ummi rahab da angon ta lilin baba sun dauki hankalin mutane a manhajar tiktok lallai wanna bidiyon ya haifar da ceceku kuce a kafafen sada zumunta gani yadda ummi rahab ke wasa da angon nata lilin baba

 

Wanna bidiyo yaja hankalin mutane Ganin yadda suke cin amarcin su a cikin kwanciyar hankali haka yasa mutane da dama suke ta maida martani a kan wanna bidiyon na wasu jaruman kanywood ummi rahab da lilin baba.

 

 

Ummi rahab da angon ta lilin baba sun shalla cikin kogin masoya inda aka ga wani bidiyo na yawo yadda suke sheke ayarsu a cikin gidan auren su lallai wanna abun yayi matukar bada mamaki

 

 

 

Jarumar kanywood ummi rahab ta saka wani bidiyo a shafin ta na tik tok dama sauran shafukan sada zumunta da take amfani da su ta ɗora wasu ƙayatattun hotuna da bidiyon da ya dauki hankalin mutane

 

 

Lallai wanna abu na ummi rahab da lilin baba ya haifar da hayaniya a cikin masana’antar kanywood ganin yadda wanna bidiyo ya ke yawo a kafafen sada zumunta na facebook da tweeter da Instagram da dai sauransu mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button