Labaran kannywood

Yan bindiga sunyi barqzanar sace buhari da El Rufai

Hankalin manyan Nigeria ya tashi inda aka sami sanarwar za’a sace El rufa’i da shugaban kasar Muhammad Buhari hankalin ya tashi tun sa’ilin da yan ta’addan Kasar nan suka yi sanarwar zasu sace su tun daga wanna lokacin ne suka kasa zaune suka kasa tsaye

 

Hankulan shuwagabannin Nigeria ya tashi lokacin da yan ta’adda suka tura masu da sakon zasu farmake su domin sace shugaban kasar Nigeriya Muhammad Buhari da kuma gwamnan jihar Kaduna malam el rufa’i
Inda a yanzu an kara tsaurara tsaro a gidajen gwamnati

 

Wanna sanarwar da tazo gada yan ta’addan dajin dake Nigeria abun ya tashi hankalin al’umma inda ake ganin indai har za’a iya fadawa wasu manyan kasar nan haka to ina ga malam talaka shida ba kowa bane a cikin wanna ƙasar

 

 

 

Lallai wanna abu yayi matukar tsamari inda tura ta kai bango har tsayin yan ta’addan dajin Nigeria ya kai su aikawa da manyan kasa sakon zasu sace su ai kuwa aiki ya kwana

 

Da dai ana ganin kamar talaka shine kawai ke fuskantar wanna barazana amma yanzu ta kai ya kawo gashi har shugaban kasar ake kokarin daukewa da wasu manyan kasar wanna abun da ban mamaki yake

 

Ko ina gwamnati take da matakan tsaro da har wanna sanarwar take zuwa ga manyan kasar amma kuma babu wani mataki da suka dauka wanna dai abun kunya ne a wayo gari an dauke shugaban kasar Allah ya kiyaye lallai ya kamata gwamnati ta tashi tsaye kafin wanna mutanen su aikata abin da suka fada domin kuwa indai haka ta faru sam abun babu daraja

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button