Labaran kannywood

Yadda yan mata ke iskanci a waya da samari abun ba’a cewa komai

Yadda yan mata ke iskanci a waya da samari abun ba’a cewa komai lallai da iyaye sun san yadda yana mata da Samari suke rayuwa a yanzu lallai da yanzu duk me diya mace ya nemi yadda zai aurar da ita domin ya sami salama

 

 

A wanna zamanin da muke ciki a harkokin soyayya da samari da yan mata ke yi a fili ko a waya abun ba’a cewa komai domin kuwa basa aikata abin da ya dace duk a nan ne ake kulla duk wani makirci

 

 

Lallai yanzu waya tana taka rawar gani wajen haifar da iskance iskance da yan mata da Samari domin duk inda kaga mace ko namiji suna waya lallai basa son motsin kowa indai ba wanda suke waya da shi ba to kai kasan kuwa duk abin da ake kulla wa ba abune me kyau ba

 

 

 

Duk wata Hanyar da saurayi zai bi yaga ya mallaki budurwa lallai indan ya sami number wayar ta yaci rabin yakin domin kuwa kana zaune wata rana zaka ganta a gurin ka ta waya ne duk abin da ake so ake fara samu

 

 

Duk inda ka shiga ka kirata sai ta zo ba tare da wani yasan ina ta fati ba a wanna zamin da muke ciki duk wata mace da bata da waya ko saurayin da bashi da waya bai zama lallai ka sami abun da kake so a gurin budurwa ba amma idan kana da waya lallai zakuyi saurin shakuwa

 

Saboda yanzu waya ta zama kamar wani sashi na jikin dan Adam har takai ta kawo ba kowa ake iya bawa waya ba sai wanda hali yazo daya saboda wasu abubuwa da ba kowa ke iya gani ba

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button