Labaran kannywood

Kalli wanna bidiyo na Rahama sadau da ta fito a cikin wani Film na kasar India

Kalli wanna bidiyo na Rahama sadau da ta fito a cikin wani Film na kasar India wanda ake kira da khuda hafiz shine sunan Film din da rahama sadau ta fito a cikin masana’antar Bollywood na kasar India

 

Jarumar kanywood Rahama sadau ta fito a cikin wani Film a kasar India wanda wanna Film din shine Film din ta na farko wanda ta fara yi a kasar India wato a masana’antar Bollywood

 

 

Rahama sadau ɗaya ce daga cikin manyan jaruman kanywood wanda a yanzu ta fara yin Film a Bollywood na ƙasar India inda ta fito a wani Film da ake kira da khuda hafiz tare da manyan jaruman Bollywood na kasar India

 

 

Wanna abu ya bawa mutane mamaki ganin yadda aka wayi gari rahama sadau ta tafi kasar India a matsayin wadda zata fara yin shirin Film a kasar India cikin masana’antar Bollywood sai gashi Yanzu har ta fara fitowa cikin shirin Film din khuda hafiz

 

Lallai wanna abu ba karamar nasara bane a gurin rahama sadau da ma duk masoyan ta domin kuwa wanna cigaba ne a harkar Film din da take yi a da dai tana cikin yan kanywood amma yanzu kuma tana cikin yan Bollywood na ƙasar India inda har ta sami karɓuwa ta fara Film a cikin su

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button