Labaran kannywood

Martani na biyu Bello Yabo ya caccaki Buhari a kan rashin kwato mutane da aka Sace

Martani na biya ballo yabo ya caccaki Buhari a kan rashin kwato mutane da yan ta’adda suke yi garkuwa da su lallai wanna abun gazawa ne da kuma rashin adalci na shuwagabannin kasar Muhammad Buhari inji Bello yabo

 

Fitaccen Malamin addinin Musulunci sheika Bello yabo ya soki Gwamnatin shugaban kasa Muhammad Buhari kan rashin tsaro a cikin ƙasa domin kuwa talakawa su shan wahala basu bami zaman lafiya ba basu sami gin dadin rayuwa ba da wanne zasu ji

 

Bello yabo ya nuna fushin sa a fili ganin yadda al’umma ke cikin wani hali amma kuma shuwagabannin ta basa ko in kula da abin da ke faruwa wanna abun ba karamin rashin adalci bane da yan siyasar kasar ke nuna ma talaka ba

 

 

Malamin ya bayyana yadda a baya kafin Buhari ya sami mulki yadda mutane ke ganin kamar shine mafita a wanna ƙasar ta mu Nigeria amma yanzu gashi halin da ake cikin a yanzu yafi wanda aka baro a baya wanna abun Allah wadai ne

 

 

Bello yabo ya ce da shugaban kasa Muhammad Buhari ya sauka idan bazai iya da wanna yan ta’addan ba domin kuwa a yanzu ana ganin yadda yan ta’addan nan ke kashe mutane kuma babu wani mataki da gwamnati ke dauka wajen kare rayukan al’umma

 

Wanna abu na ƙara tsanani a cikin Nigeria lallai Buhari ya gaza ciro ƙasar shi daga cikin kuncin yan ta’adda da kuma sauran miyagun mutane da suke kara shigar da mu cikin musifa Allah ya kawo mana mafita

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button