Labaran kannywood

Irin bala’in da muka shiga a hannu yan ta’adda Allah ne kawai ya san me muka ji kuma muka gani

Irin bala’in da muka shiga a hannu yan ta’adda Allah ne kawai ya san me muka ji kuma muka gani domin kuwa a kasa muke kwana cikin ciyawa da ƙazanta da kunci munga ta kan mu

 

Wani da Allah ya kuɓutar da su daga hannun yan ta’adda ya bayyana yadda suke shan wahala da kuma azabtar da su da ke ga rashin abinci da kuma rashin kwanciyar hankali wani lokacin ma hadda duka kamar yadda kuka gani a wani bidiyo

 

Lallai duk wanda ya fada hannun wa yan nan mutanen ya shiga bala’i domin kuwa basu da tausayi da zasu iya daga maka kafa idan kaga yadda mata da maza ke kuka da rokon su na su tausaya masu amma kamar basu san suna yi ba

 

 

Mutane da ke hannun yan ta’adda suna neman dauki domin kuwa suna shan bakar wahala ya kamata gwamnati ta tsaurara tsaro domin magance wanna matsalar dake addabar al’umma

 

Mutane suna Allah wadai da abun da ke faruwa da talakawa domin kuwa duk wanda ya shiga hannun su basa ma mutum da sauki wanna bawan Allah da ya kuɓuta ya bayya yadda suka basu wahala sosai

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button