Labaran kannywood

Murja Yar Tik tok Ta Zazzagi Manyan Nigeriya Akan Tsaro

Cikin fushi murja Ibrahim kunya take yiwa shuwagabannin Nigeria raddi akan rashin tsaron da ake fama dashi wannan ya ɓatawa yan Nigeria rai kwarai matuka

 

Wata yar tik tok ta nuna ɓacin ranta ganin yadda ake azabtar da yan uwa musulmi a gurin yan kidnapped wanna abu da ban mamaki yake ace wai wasu yan tsirarun mutane ke bawa gwamnatin Nigeriya matsala

 

Allah wa dai ta kara yawa inda har yan tik tok suke nuna rashin jin dadi abun dake faru a cikin ƙasar nan ko ina mutum zai sa ran sa ka rasa inda zakaje ka huta a cikin Nijeriya ba cikin gari ba kuma kauye ba

 

 

 

Muna neman mafita a gurin Allah domin kuwa shuwagabannin mu suna kara saka mu cikin wani halin kaka naka yi Allah ka fitar da kasar mu Nigeria daga cikin wanna hali

 

Murja Ibrahim kunya yar tiktok tana kira ga manyan kasar mu da su dubi Allah su kawo mana gyara wanna bu da yake faruwa abun yayi yawa kuna ganin yadda ke kashe mu ku kuma kuna Chan kuna jin dadin rayuwar ku

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button