Juyin-Juya Halin Kasar Iran wani kokari ne da yan kasar Iran suka yi wanda ya basu nasarar hambarar da mulkin sarauta a kasar tare da kafa mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran. A karkashin Juyin-Juya Halin, al’ummar kasar su hambare mulkin Sarki Shah Muhammad Reza Pahlavi tare da nada Ayatollah Ruhollah Khomeini a matsayin jagoran kasar. …
Month: March 2020
Iranian Revolution also known as Islamic Revolution was a political uprisings in Iran that brought about change in government from the monarchical Pahlavi dynasty to the Islamic republic. The Revolution was strategized and commanded by the then exiled leader Ayatollah Khomeini against the Iranian monarch Shah Muhammad Reza Pahlavi. The Iranian Revolution started in the …
Zuwan Turawa Kano ya kasance wani lokaci wanda Turawan Ingila (Britain) suka samu nasarar mamaye kasar Kano tare da kafa mulkin mallaka a shekarar 1903. Asalin Zuwan Turawa Kano Zuwa shekarar 1900 Turawan Ingila sun mamaye kusan daukacin Masarautu dake karkashin Daular Sokoto. Daga cikin manyan da suka gagara a mamaye su sun kasance Kano …
Yakin Basasar Kano wani yaki ne da ya faru a tarihin Kasar Kano a tsakanin yan biyu jikokin Sarkin Kano Ibrahim Dabo akan kujerar Sarautar Kano. Wadannan yan uwa sune Sarkin Kano Tukur da kuma Galadiman Kano Yusufu. Yakin Basasar Kano ya afku a cikin shekarar 1893, kuma an kare shi a farkon shekarar 1894 …
British Conquest of Kano was a time when the British army used force and brought the Kano Emirate under the British rule in 1903. Before the conquest, Kano Emirate under the Emir Alu Mai Sango resisted any British attempt of conquest. Background to the British Conquest of Kano By 1903, almost all of the northern …
The Kano Civil War was a war fought between the followers of two Kano royal cousins over the throne of Kano Emirate from 1893 to 1894. The two cousins who were the Grandchildren of Emir of Kano Ibrahim Dabo were Emir of Kano Tukur and Galadiman Kano Yusufu. Before the end of the Civil War, …
The Silk Road was a number of different trade routes that link east (specifically China and India) with the western world (specifically Europe). The routes were used by both Asian and European traders since around 130 BC to the conquest of Constantinople in 1453 AD that led to the closure of the routes. Origin The …