JUYIN MULKI A NIGERIA

Tambarin Sojin Nigeria

Juyin Mulki a Nigeria ya kasance wani kokari ko yunkuri da sojojin Nigeria suka dinga yi domin hambarar da mulkin farar hula. A tarihin Nigeria, sojoji sun kaddamar da yunkurin juyin mulki har kusan guda bakwai a tsawon shekaru ashirin da hudu wato daga shekarar 1966 zuwa shekarar 1990. Daga ciki guda biyu an hambarar da gwamnatin farar hula ne, yayin da guda biyar kuma sojojin sun yi shine a tsakanin su.

Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *