
Sarakunan Kano sun kasance guda 57. Sarakunan Masarautar Kano sun fara tun daga Sarkin Kano Bagauda Dan Bawo a shekarar 999 AD zuwa Sarkin Kano na yanzu Muhammadu Sanusi II wanda ya fara sarauta cikin shekarar 2014 AD.
Masana tarihin Kano sun raba jerin Sarakunan Kano zuwa gidajen sarauta guda 4 wato a turance dynasties.
GIDAN BAGAUDA 999 – 1463
Wannan Gidan Sarauta na Bagauda ya samar da Sarakunan Kano guda 19 kamar haka :
- SARKI BAGAUDA 999 – 1065
- SARKI DAWACACA 1065 – 1098
- SARKI GAJIMASU 1098 – 1138
- SARAKUNA NUTA DA MAGAWATA (tagwaye ne sunyi mulki a tare) 1138 – 1139
- SARKI TSARAKI 1139-1199
- SARKI NAGUJI 1199 – 1254
- SARKI GUGUWA 1254 – 1298
- SARKI SHEKARAU 1298 – 1315
- SARKI TSAMIYA 1315 – 1352
- SARKI ZAMNA GAWA 1352 – 1359
- SARKI YAJI DAN TSAMIYA 1359 – 1396
- SARKI BUGAJI 1396 – 1401
- SARKI KANAJEJI 1401 – 1421
- SARKI UMARU 1421 – 1433
- SARKI DAUDA BAKIN DAMISA 1433 – 1450
- SARKI ABDULLAHI BURJA 1450 – 1460
- SARKI DAGOTA (bebe ne) 1460 – 1460
- SARKI ATUMA (kwana bakwai yayi) 1460 – 1460
- SARKI YAKUBU 1460 – 1463
GIDAN RUMFA 1463 – 1623
Wannan Gidan Sarauta na Sarkin Kano Muhammadu Rumfa ya samar da Sarakunan Kano guda 9 kamar haka :
20. SARKI MUHAMMADU RUMFA 1463 – 1499
21. SARKI ABDULLAHI DAN MUHAMMADU RUMFA 1499 – 1509
22. SARKI MUHAMMADU KISOKI DAN ABDULLAHI 1509 – 1565
22. SARKI YAKUBU DAN KISOKI 1565 – 1565
23. SARKI DAUDA ABASAMA DAN YAKUBU 1565 – 1565
24. ABUBAKAR KADO DAN MUHAMMADU RUMFA 1565 – 1573
25. MUHAMMADU SHESHERE DAN YAKUBU 1573 – 1582
26. MUHAMMADU ZAKI DAN KISOKI 1582 – 1618
27. MUHAMMADU NA ZAKI DAN MUHAMMADU ZAKI 1618 – 1623
GIDAN KUTUMBI 1623 – 1807
28. SARKI KUTUMBI 1623 – 1648
29. SARKI ALHAJI DAN KUTUMBI 1648 – 1649
30. SARKI SHEKARAU DAN ALHAJI 1649 – 1651
31. SARKI KUKUNA DAN ALHAJI 1651 – 1652
32. SARKI SOYAKI (yan kwanaki yayi) 1652 – 1652
33. SARKI MUHAMMAN KUKUNA 1652 – 1660
34. SARKI BAWA DAN DADI 1660 – 1670
35. SARKI DADI DAN BAWA 1670 – 1703
36. SARKI MUHAMMADU SHAREFA DAN DADI 1703 – 1731
37. SARKI KUMBARI DAN SHAREFA 1731 – 1743
38. SARKI ALHAJI KABE DAN KUMBARI 1743 – 1753
39. SARKI YAJI DAN DADI 1753 – 1768
40. SARKI BABBA ZAKI DAN YAJI 1768 – 1776
41. SARKI DAUDA ABASAMA DAN YAJI 1776 – 1781
42. SARKI MUHAMMADU ALWALI DAN YAJI 1781 – 1807
SARAKUNAN FULANI 1807 – 2014
Bayan Jihadin Shehu Usman Dan Fodio, Fulani sun fara mulki a Kano har zuwa yau kuma anyi Sarakunan Kano guda 14. Sarki na farko a jerin Sarakunan Fulani a Kano Malam Sulaimanu shi kadai ne ya fito daga Kabilar Fulani Mundubawa, bayan sa Sarkin Kano Ibrahim Dabo na Kabilar Fulani Sullubawa ya karbi mulki, kuma har zuwa yau, yaya da jikokin sa ne suke mulki a Kano.
43. SARKI SULAIMANU 1807 – 1819
GIDAN DABO
Wannan Gidan Sarauta na Dabo ya samar da Sarakuna guda 13 daga 1819 zuwa 2014 wanda ya zama kusan kimanin shekaru 200 kenan suna mulkar Masarautar Kano.
44. SARKI IBRAHIM DABO 1819 – 1846
45. SARKI USMAN MAJE-RINGIM DAN IBRAHIM DABO 1846 – 1855
46. SARKI ABDULLAHI MAJE-KAROFI DAN IBRAHIM DABO 1855 – 1883
47. SARKI BELLO DAN IBRAHIM DABO 1883 – 1893
48. SARKI TUKUR DAN BELLO (an kashe shine a rigimar Basasar Kano) 1893 – 1893
49. SARKI ALU MAI SANGO DAN ABDULLAHI MAJE-KAROFI (Turawan Ingila sun tube shi) 1893 – 1903
50. SARKI ABBAS DAN ABDULLAHI MAJE-KAROFI 1903 – 1919
51. SARKI USMAN TSOHO DAN ABDULLAHI MAJE-KAROFI 1919 – 1926
52. SARKI ABDULLAHI BAYERO DAN ABBAS 1926 – 1953
53. SARKI MUHAMMADU SANUSI I DAN ABDULLAHI BAYERO (Gwamnatin Jihar Arewa ta tube shi daga sarauta a shekarar 1963) 1953 – 1963
54. SARKI INUWA DAN ABBAS 1963 – 1963
55. SARKI ADO BAYERO DAN ABDULLAHI BAYERO 1963 – 2014

56. SARKI MUHAMMADU SANUSI II DAN CIROMAN KANO AMINU DAN SARKIN KANO MUHAMMADU SANUSI I 2014 – ZUWA YAU

Comments
Asking questions are actually fastidious thing if you are not understanding something totally, but this post offers nice understanding yet.
Author
Well, thanks for your interest in this article. The English version of this article is on the way soon.
I’m not sure why but this blog is loading extremely slow for me.
Is anyone else having this problem or is it a issue on my end?
I’ll check back later on and see if the problem still exists.
Author
May be some experienced the problem, while others do not.
Hey! Quick question that’s entirely off topic.
Do you know how to make your site mobile friendly?
My web site looks weird when viewing from my apple iphone.
I’m trying to find a template or plugin that might be able to
fix this problem. If you have any suggestions, please share.
Many thanks!
Author
I am yet to know very much
My programmer is trying to persuade me too move
to .net from PHP. I have always disliked the idea because
of the expenses. Butt he’s tryiong none the less. I’ve been sing Movable-type on several wsbsites for about a year and am nervous about switching to anothher platform.
I have heafd great things about blogengine.net. Is there a way I can transfer
all my wordpress content into it? Any kind of help would be really
appreciated!
Author
Well, my advice to you is that you would have to contact Internet programmers near you for the possibility of getting what you want, Thanks.
This is really intеresting, You’re a ѵery professional blogger.
Ι’ve joined your гss feed and look ahead to in the hunt for more of your excellent post.
Additionally, I have sһared your sit in my sߋсial netwоrks
Author
Thank you so much
Author
Thank you
Pingback: TARIHIN MULKIN FULANI A MASARAUTAR KANO - Tarihi Space
Pingback: MASARAUTAR KANO KAFIN JIHADI - Tarihi Space
Alternative Links to Official Gambling online
Sites
Now in a good all-sophisticated era, everyone may access the internet very easily.
Until now many online games that can be played by everyone,
one instance is online gambling video games. With the
appointment associated with gambling that used to be only on land, now an online method
made it very effortless for many gambling players to channel their
hobbies and interests in the world of online gambling.
But before a person want to play wagering which can be now online system.
You’ve still got to learn the particular characteristics of
trusted online gambling sites. Why is that? Because in the particular online world there are still internet
gambling sites of which cheat.
Associated with Alternative Links
An alternative link is a link provided by simply a trusted online gambling agent to prevent blocking when you want to
get into or access their web site.
How to Get Option Backlinks
When you previously know the meaning of different links, we will give some steps
to get alternative links:
1. You can look at the primary online gambling sites.
Usually they will will provide alternative link
details with their site.
2. The second step is to be able in order to directly contact
Livechat, an individual can directly ask the particular customer service on duty
3. You can observe an alternative link to your trusted online betting
site from the list of on the internet gambling sites below.